Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sarkin Gabas Na Ambarura Na Kokarin farfado da Martabar Masarautarsa

Sarkin Gabas Na Ambarura Na Kokarin farfado da Martabar Masarautarsa
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:03:43 0:00

A yunkurin farfado da darajar masarautarsa, Sarkin Gabas a karamar hukumar Illela Jihar Sokoto, ya yi nade-naden mukamai sama da 40 a fadarsa.

XS
SM
MD
LG