Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sashen Hausa Na VOA Ya Karrama Wasu ma'aikatansa Da Suka Samu Karuwa

Usman Ahmad Kabara, Ibrahim Jarmai, Ezra Fessahaye da kuma Solomon Jack, ma'aikatan sashen Hausa na VOA ne da matansuj suka samu haihuwa cikin 'yan kwanakin nan. Sashen Hausa ya karrama su ran litinin 31 Agusta 2015.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG