Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Shugaban Kungiyar CISLAC, Awwal Ibrahim Musa Rafsanjani

Sauya Sheka Na Kawo Cikas Ga Yaki Da Cin Hanci a Najeriya – CISLAC

Sai dai a cewar Rafsanjani, “babbar nasarar da aka samu kan batun yaki da cin hanci da rashawar ita ce, ana ta maganar batun cin hanci da rashawa, saboda haka, wajen wayarwa da mutane kai, an samu nasara” a wannan fannin.

Shugaban Kungiyar CISLAC, Awwal Ibrahim Musa Rafsanjani Photo: Twitter

XS
SM
MD
LG