Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAUREN MATASA: Sauyin Yanayi Na Barazana Ga Kamun Kifi A Gashua - Disamba 4, 2023


Nasiru Adamu
Nasiru Adamu

Zauren Matasa na ci gaba da kawo muku zantawa da matasan garin Gashua a jihar Yabe mai albarkar kifi da kuma noman rani, kasancewar kogi da ya ratsa garin. Bakin masunta kan shiga Gashua don samun na su rabon tare da sauran 'yan gari.

A can baya garin ya dan yi fama da kalubalen tsaro har ya gurgunta kasuwar kifi ta yankin, amma tuni kalubalen ya fara zama tarihi.

Sauyin Yanayi Na Barazana Ga Kamun Kifi A Gashua – Matasa Masunta.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:04 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG