Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shagulgulan Sallah Sun Kankama a Najeriya Da Sauran Sassan Duniya

A wani sakon taya Musulman Najeriya murnar wannan rana, shugaba Muhammadu Buhari ya yi kira ga al’umar musulman kasar da su rika nuna halayen da sauran jama’a za su rika dora koyarwar addinin Islama akan mizani mai kyau.

Sallar Idi a jihar Adamawa da ke arewa maso gabashin Najeriya Photo: Ibrahim Abdulaziz (VOA)

XS
SM
MD
LG