Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shawarwari Kan Lafiyar Haihuwa Ta Hanyar Wata Manhajar Wayar Salula Da Kiran Lambar Waya Kyauta Ga Matasa Mata ‘Yan Kasar Kenya

Shawarwari Kan Lafiyar Haihuwa Ta Hanyar Wata Manhajar Wayar Salula Da Kiran Lambar Waya Kyauta Ga Matasa Mata ‘Yan Kasar Kenya
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:53 0:00

Ma'aikatar lafiya ta kasar Kenya ta ce ayyukan wayar da kai ta fasahar zamani kan ilimin saduwa da aka kaddamar don taimakawa wajen shawo kan matsalar daukan ciki a tsakanin ‘yan mata da basu manyanta ba a kasar ya samu matasa fiye da dubu 5 a yanzu.

XS
SM
MD
LG