Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shekara daya da sace 'yan Mata Chibok, Afrilu 13 - 14, 2015

Masu zanga-zangar lumana sunyi kira ga Gwamnati da ta ceto ;yan matan da aka sace daga makaranta ya'u shekara daya kennan, a Abuja Najeriya, Litinin 13, ga Afirilu 2015. Kusan 'yan mata dari uku ne aka sace wasu daga cikin sun samu sun kubuta da kansu.

Bude karin bayani

Domin Kari

XS
SM
MD
LG