Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Girgizar Kasar Nepal Ta Hallaka Mutane 2,200, Afrilu 25, 2015

Adadin yawan wadanda suka rasa rayukansu sakamakon girgizar kasar da aka yi a kasar Nepal yana ta karuwa a daidai lokacin da ake ci gaba da aikin ceto wadanda abin ya ritsa dasu a cikin gine-gine da makamantansu.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG