Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shin Da Gaske Ne Mayakan Iswap Da Ansaru Suka Tarwatsa Wani Bangaren Titin Jirgin Kasan Abuja Zuwa Kaduna?


please wait

No media source currently available

0:00 0:08:03 0:00

Rahotanni sun yi nuni da cewa wasu mayaka da ake zargin masu mubaya’a ga tsagin kungiyar ISWAP da Ansaru ne ke da alhakin tarwatsa hanyar jirgin kasa data ratsa daga Abuja zuwa Kaduna, kamar yadda wasu majiyoyin tsaro suka shaida wa jaridar Daily Trust.

XS
SM
MD
LG