Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shin Me Ya Sa Babu Banbanci Tsakanin APC da PDP ne A Zaben Kananan Hukumomi?


Gwamnan jihar Adamawa Jubila Bindo na APC inda jam'iyyarsa ta lashe zaben duk kananan hukumomin jihar

Abun dake faruwa a zaben kananan hukumomin da aka yi bata sake zani ba domin haka aya faru a lokacin da PDP ke rike da madafin ikon kasar

Zabukan kananan hukumomi da aka yi a jihohi daban daban kusan babu banbanci da abun da ya wakana yayinda PDP ke kan mulki.

GWMNAN JIHAR NEJA Alhaji Abubakar Sani Bello NA apc da shi ma ya lashe zaben duk kananan hukumomin jiharsa
GWMNAN JIHAR NEJA Alhaji Abubakar Sani Bello NA apc da shi ma ya lashe zaben duk kananan hukumomin jiharsa

Da ana zaton biyo bayan furucin Shugaba Muhammad Buhari bayan ya lashe zaben shugaban kasa za'a samu canji amma hakan bai faru ba.

Ga bayani.

please wait

No media source currently available

0:00 0:10:14 0:00

Zauren VOA Hausa #EndSARS

Zauren VOA Hausa #EndSARS Kashi na Biyu 03
please wait

No media source currently available

0:00 0:18:31 0:00
Karin bayani akan #ENDSARS: Zanga Zangar Kyamar Gallazawa Al’umma Da Yan Sanda Ke Yi

Rayuwar Birni

Hira da Yusuf, wani dan asalin Jamhuriyar Nijar da ya shekara a Abuja yana sana’r gyaran takalmi
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:39 0:00
XS
SM
MD
LG