Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shin Me Ya Sa Kotunan Najeriya Ke Bada Hukuncin dake Karo da Juna Ne


PDP, jam'iyyar da yanzu take fama da rikicin shugabanci
PDP, jam'iyyar da yanzu take fama da rikicin shugabanci

Kotunan Legas da na Abuja sun bada hukuncin da suka sabawa na Rivers akan takaddamar shugabanci da jam'iyyar PDP ta fada ciki

Yayinda kotunan Legas da Abuja ke goyon bayan shugabancin Ali Modu Sheriff su kuwa na Rivers sun goyi bayan Ahmed Makarfi ne.

Kasancewa kotunan na Legas da Abuja da Rivers duk na tarayyar Najeriya ne ba na jihohi ba, me ya sa hukuncinsu suke karo da juna?

Ga bayani.

please wait

No media source currently available

0:00 0:10:20 0:00

XS
SM
MD
LG