Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shirin Kasuwa: Kasuwar Bazaga, Nijer


A wannan makon wakilin Muryar Amurka Harouna Mamane Bako ya kai ziyara Kasuwar Bazaga don jin halin da ake ciki.

Kasuwar Bazaga da ke garin Bazaga, na kilimita 18 yamma da shelkwatar gundumar Birni N'Konni. 'Yan kasuwa daga wurare dabam-daban, ciki har da Najeriya ke zuwa cin wannan kasuwar. 'Yan kasuwar sun bayyana yanayin kasuwancinsu a yanzu.

Saurari cikakken shirin Harouna Mamane Bako.

Shirin Kasuwa: Kasuwar Bazaga, Nijer
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:45 0:00


XS
SM
MD
LG