Accessibility links

Shugaba Buhari Ya Gana da 'Yan Matan Chibok Yau A Fadarsa

Yau aka gabatarwa shugaban Najeriya Muhammad Buhari 'yan matan Chibok da aka sako saboda lokacin da suka samu kubuta shugaban yana kasar waje

Yau a Abuja ya gana da 'yan matan Chibok da Allah ya kubutar dasu inda ya samu ya gana dasu a gaban 'yan jarida.

Shugaban ya gana da kowace yarinya tare da malamansu da shugabannin al'ummominsu.

A madadin gwamnatinsa yayialkawarin shafe masu hawaye ta yadda zasu manta da ukubar da suka sha a hannun 'yan Boko Haram. Gwamnati zata dauki nauyin karatunsu da duka abun da ya shafi rayuwarsu.
Bude karin bayani

CHIBOK: Buhari da 'yan matan Chibok
1

CHIBOK: Buhari da 'yan matan Chibok

CHIBOK: Buhari da 'yan matan Chibok
2

CHIBOK: Buhari da 'yan matan Chibok

CHIBOK: Buhari da 'yan matan Chibok
3

CHIBOK: Buhari da 'yan matan Chibok

CHIBOK: Buhari da 'yan matan Chibok
4

CHIBOK: Buhari da 'yan matan Chibok

Domin Kari

XS
SM
MD
LG