Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.

Shugaba Buhari Ya Je Ta'aziyya Ma Iyalan Marigayi Shugaba Shagari

Kwana daya bayan da aka bayyana damuwa kan rashin kasancewar Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari wajen jana'izar tsohon Shugaba Alhaji Shehu Usman Aliyu Shagari, yau Shugaba Buhari ya je birnin Sakkwato, inda ya yi ta'aziyya ga iyalan mamacin da kuma daukacin 'yan Najeriya.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. Photo: AFP

XS
SM
MD
LG