Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaba Buhari Ya Kasance a Sallar Juma'a a Abuja


Shugaba Muhammad Buhari yayinda ya fito daga Masallaci bayan ya kammala sallar Juma'a yau a Abuja
Shugaba Muhammad Buhari yayinda ya fito daga Masallaci bayan ya kammala sallar Juma'a yau a Abuja

Shugaba Muhammad Buhari ya bayyana cikin jama'a yau yayinda ya je salla a Masallacin Juma'a a Abuja fadar gwamnatin Najeriya

Yau Shugaban Najeriya Muhammad Buhari ya je sallar Juma'a a a Masallaci tare da wasu cikin mukarrabansa.

Bayan an kammala sallar shugaban ya samu ya sha hannu da mutane da dama kafin ya koma fadarsa.

Fitowarsa yau ta saka shakka akan jita-jitan da ake tayi cewa shugaban baya cikin koshin lafiya ko kuma jikin nashi ya matsa masa ainun.

Muna da karin bayani

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG