Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaba Erdogan Ya Kai Ziyara Moscow

A kokarin da shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan yake yi na yaki da kungiyar 'yan ta'adda ta YPG, yanzu haka yana ziyara a kasar Rasha, inda zai gana da shugaba Vladimir Putin a babban birnin kasar.

Photo: AP

XS
SM
MD
LG