Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaba Obama ya ziyarci gidan kason da aka tsare Nelson Mandela

Shugaban Amurka Barack Obama da iyalinsa sun ziyarci gidan kason dake tsbirin Robben a Afirika Ta Kudu. A gidan kason ne gwamnatin wariyar kasar ta tsare tsohon shugaba Nelson Mandela har tsawon shekaru 18 cikin shekaru 27 da ya yi a tsare.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG