Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaban Amurka Da Na Koriya Ta Arewa A Taron Koli Na Biyu

Shugaban Amurka Donald Trump da Shugaban Koriya ta arewa Kim Jong Un, sun yi musayar hannu da kuma gaisawa ta jin dadi da junansu, don kaddamar da taron kolinsu karo na biyu.

Photo: AFP

XS
SM
MD
LG