Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Duniya

Shugaban Brazil Ya Kamu Da Coronavirus


Shugaban Brazil Jair Bolsonaro

Shugaban Brazil, Jair Bolsonaro ya kamu da cutar Covid-19.

Shugaban da kansa ya bayyana hakan yayin wata hira a wata tashar talabijin malakin kasar.

"Dama mun san cewa wannan cutar zata kama yawancinmu, ni yanzu lokaci na ya zo." In ji shugaban.

Ya zuwa yanzu dai mutum 65,000 suka mutu sakamakon cutar a kasar, yayin da fiye da miliyan 1.6 suke fama da cutar.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG