Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZABEN2015: Shugaban Jonathan Ya Tattaunawa da 'Yan Jarida, Fabrairu 11, 2015

Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya tattauna da 'yan jarida a fadarsa Larabannan, inda ya amsa tambayoyi game da zaben 2015, tsaro da kuma rantsar da sabon shugaban kasa bayan kamala zabe.

0

Domin Kari

XS
SM
MD
LG