Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaba Maduro a Shirye Yake Ya Tattauna Da Abokan Adawarsa

Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya ce takwaran aikinsa na kasar Venezuela Nicolas Maduro, a shirye yake ya tattauna tare da abokan adawarsa don magance rikicin siyasa a kasar Amurka ta kudun.

Photo: Reuters

XS
SM
MD
LG