Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan zai gana da takwaransa na Amurka Barack Obama


Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan

A wunin yau Laraba ne shugaban Amurka Barack Obama zai karbi bakuncin shugaba Goodluck Jonathan na Najeriya a fadar White House,kwana daya bayan da shugaban Najeriyan yayi jawabi ga taron Majalisar Dinkin Duniya kan cutar kanjamau a New York. Fadar White tace shugabannin biyu zasu tattauna kan matsalolin yanki da duniya baki daya, kuma zasu shawarwari kan matakan kara zurfafa dangantaka tsakanin kasashen biyu. A jawabin daya gabatar ranar Talata,Mr. Jonathan yayi kira da a samar da ‘hanya ta karshe’ na magance cutar kanjamau ko sida,wacce take barna shekaru talatin kenan. Shugaban yace a matsayin Najeriya na kasa da take kan gaba wajen bada gudumawar sojoji dake aikin kiyaye zaman lafiya, Najeriya tana da hakki na tabbatar da ganin sojojinta basu harbu da cutar kanjmau ba, kuma an basu samu jinya mai inganci. A wunin yau Laraba ne shugaban Amurka Barack Obama zai karbi bakuncin shugaba Goodluck Jonathan na Najeriya a fadar White House,kwana daya bayan da shugaban Najeriyan yayi jawabi ga taron Majalisar Dinkin Duniya kan cutar kanjamau a New York. Fadar White tace shugabannin biyu zasu tattauna kan matsalolin yanki da duniya baki daya, kuma zasu shawarwari kan matakan kara zurfafa dangantaka tsakanin kasashen biyu. A jawabin daya gabatar ranar Talata,Mr. Jonathan yayi kira da a samar da ‘hanya ta karshe’ na magance cutar kanjamau ko sida,wacce take barna shekaru talatin kenan. Shugaban yace a matsayin Najeriya na kasa da take kan gaba wajen bada gudumawar sojoji dake aikin kiyaye zaman lafiya, Najeriya tana da hakki na tabbatar da ganin sojojinta basu harbu da cutar kanjmau ba, kuma an basu samu jinya mai inganci. A wunin yau Laraba ne shugaban Amurka Barack Obama zai karbi bakuncin shugaba Goodluck Jonathan na Najeriya a fadar White House,kwana daya bayan da shugaban Najeriyan yayi jawabi ga taron Majalisar Dinkin Duniya kan cutar kanjamau a New York.

A wunin yau Laraba ne shugaban Amurka Barack Obama zai karbi bakuncin shugaba Goodluck Jonathan na Najeriya a fadar White House, kwana daya bayan da shugaban Najeriyan yayi jawabi ga taron Majalisar Dinkin Duniya kan cutar kanjamau a New York. Fadar White tace shugabannin biyu zasu tattauna kan matsalolin yanki da duniya baki daya, kuma zasu shawarwari kan matakan kara zurfafa dangantaka tsakanin kasashen biyu. A jawabin daya gabatar ranar Talata, Mr. Jonathan yayi kira da a samar da ‘hanya ta karshe’ na magance cutar kanjamau ko sida, wacce take barna shekaru talatin kenan. Shugaban yace a matsayin Najeriya na kasa da take kan gaba wajen bada gudumawar sojoji dake aikin kiyaye zaman lafiya, Najeriya tana da hakki na tabbatar da ganin sojojinta basu harbu da cutar kanjmau ba, kuma an basu samu jinya mai inganci.

XS
SM
MD
LG