Accessibility links

Shugabannin Najeriya Sun yi Bikin Ranar Demokradiya

  • Halima Djimrao

Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan

Albarkacin ranar Demokradiya shugaban kasar Najeriya GEJ ya kaddamar da littatafan nasarorin da gwamnatin shi ta samu a cikin shekaru biyu

Albarkacin bikin ranar Demokradiya shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan ya ce babu sauran jawabin da zai yi tun da jami'ai da dama sun yi jawabai, amma ya kaddamar da wasu littatafai biyu wadanda ke kunshe da bayanan nasarorin da gwamnatin shi ta samu a cikin shekaru biyu. Wakilin Sashen Hausa a Abuja Umar Farouk Musa ya ce Sani Musa Danja ya yi wasa sannan shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi dan bayani kamar haka:

XS
SM
MD
LG