Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shuwagabannin Najeriya da Chadi, Nijar dakuma Kamaru Zasu Yaki Boko Haram, Oktoba 10, 2014

Cikin shekaru biyu ministoci da hafsan hafsoshin kasashen dake anfani da tafkin Chadi sun yi taro sau hudu akan matsalolin tsaro musamman tashin tashinar da kungiyar Boko Haram ke haddasawa.

XS
SM
MD
LG