Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sinadarin Nukiliya, na da Alfanu ka Rayuwar dan Adam,


Cibiyar Lantarki ta Nukiliya
Cibiyar Lantarki ta Nukiliya

Nukiliya, na taimakawa wajen bincike-binciken kimiya,

An bayana cewa Sinadarin Nukiliya, na da alfanu ka rayuwar dan Adam, ta fannoni daban-daban, kamar samarda makamashi, domin wutan lantarki, bunkasa Masana’antu, bunkasa harkokin noma da kuma amfani dashi wajen gano ma’adanai a karkashin kasa.

Farfesa, Sani Sambo, tsohon shugaban cibiyar Nukiliya, ta Najeriya, ne ya bayyana haka ga muryar Amurka, kasancewar yau ne ranar da majalisar dinkin duniya, ta ware domin a fafutukarta na ganin cewa an kauda sinadarin nukiliya, a doron kasa.

Ya ci gaba da cewa sinadarin na Nukiliya, na taimakawa wajen bincike-binciken kimiya, ya na mai cewa ko da yake dagwallon Nukiliya dashi ake yin makamin kare dangi wanda dalilin haka yasa majalisar ta dinkin duniya ke kokarin ganin cewa an kaudashi a doron kasa.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:41 0:00
Shiga Kai Tsaye

Hawan Nasarawa, jihar Kano a Najeriya, lokacin da aka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG