Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shan Taba Sigari a Afrika


Shan Taba Sigari a Afrika
Shan Taba Sigari a Afrika

http://media.voanews.com/images/main_top2.jpg

SHAN TABA SIGARI A KAMARU: Har yanzu kamar kashi 18.5% (kashi 18 cikin 100) na mutanen kasar Kamaru ke shan taba sigari duk kuwa da hatsarin dake tattare a cikin wannan dabi'ar. Daga cikin wannan jimillar, kashi 28.8% na mashaya tabar maza ne, yayinda kashi 8.1% kuma mata ne. Wakilin Sashen Hausa na VOA a Douala, Mamadou Danda, ya duba lamarin.

SHAN TABA SIGARI A JUNHURIYAR NIJER: Shin ka san cewa aksarin duk taba sigarin da ake zuka a cikin Junhuriyar Nijer tana zuwa ne daga makwafciyarta, Nigeria? Wakilin Sashen Hausa na VOA na Maradi, Mani Chaibou ya dubi wasu fannoni maras anfani na irin wannan makwaftakar.

SHAN TABA SIGARI A NIGERIA: Wai me yassa 'yan Nigeria suke shan taba sigari ne? Jin dadi ne? Barinta ke da wuya? Zaman tare da wasu ne? Wakilin Sashen Hausa na VOA a Lagos, Ladan Ibrahim ya duba alakar shan taba sigari da wasu dabi'u na yanayin zaman kasa.

XS
SM
MD
LG