Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sojoji sun bude wa motar Professor Ango Abdullahi wuta


Algaita.

Sojoji sun bude wa motar da ake tuka daya daga cikin dattijan arewa, tsohon vice chancelar na jami'ar Ahmadu Bello Zaria, Professor Ango Abdullahi wuta

Wasu sojoji cikin motar a kori kura a cikin birnin Bauchi sun budewa motar da ake tuka Professor Ango Abdullahi wuta

A hira da sashen Hausa Professor Ango Andullahi yayi bayanin cewa suna kan hanyarsu ta zuwa Gadau a Azare suna kan hanyarsu a cikin garin Bauchi, Sai suke iske wata motar soja a kori kura a gabansu. A lokacinda direbansa yayi kokarin wuce motar sojan, sai sojoji suka yi ta harbi motar su, al'amarin daya sa ramin harsashe har goma sha daya a jikin motar.

Professor Ango Abdullahi yace, dama an dade suna zargin cewa ana kashe mutane kamar kiyashi. Kuma wannan al'amari ya faru ne ba' a wurin da ake duba motoci bane, balle ace direbansa yaki tsayawa.

Cikin ikon Allah dukkansu mutane hudu dake cikin motar Professor Ango Abdullahi babu wanda yaji rauni. Yace shugaban sojoji yaje wurin ya bashi hakuri, ya kuma ce za'a gudanar da binciken dalilin daya sa sojoji suka budewa motarsa wuta.

please wait

No media source currently available

0:00 0:05:07 0:00

Bidiyo

Shugaban Gwamnatin Rikon Kwarya A Mali Goita Ya Tsallake Rijiya Da Baya
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:34 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Sanarwar Neman Afuwa daga Malam Abdujabbar Kabara
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:36 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Shugaba Muhammadu Buhari Ya Yi Tattaki Gida Bayan Ya Idar Da Sallar Eid El-Kabir a Daura
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:06 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Zauren VOA: Najeriya da Kaubalen 'Yan Aware - 005
please wait

No media source currently available

0:00 0:22:55 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Matsalar Tsangwamar Mata Masu Saka Abaya A Kanon Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:10 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG