Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Sojojin Najeriya

Sojojin Najeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram 19 A Damboa

Shalkwatar rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da aukuwar wani hari da ‘yan kungiyar Boko Haram suka kai a garin Damboa. Rundunar ta kuma ce sojojinta sun kashe ‘yan ta'adda 19.

Sojojin Najeriya Photo: Hassan Maina Kaina (VOA)

XS
SM
MD
LG