Accessibility links

Sojoijin Najeriya Sun Yi Wa 'Yan Kungiyar Boko Haram Kwanton Bauna

A yayin a ke ci gaba da yunkurin kakkabe sauran 'yan kungiyar Boko Haram da suka rage, a yau da safe sojojin Najeriya suka yi wa wasu 'ya'yan kungiyar kwanton bauna a babbar kasuwar shanu a Gwai Mainari kusa da Minok a jahar Borno
Bude karin bayani

Al'barusan Da Sojojin Najeriya Suka Kwace Daga Hannun 'Yan Kungiyar Boko Haran Yau Da Safe A Jahar Borno  
1

Mota Kirar Hilux Da Sojojin Najeriya Suka Kwace Daga Hannun 'Yan Kungiyar Boko Haran Yau Da Safe A Jahar Borno  
2

Bindigogi Kirar AK47 Da Sojijn Najeriya Suka Kwace Yau Da Safe Daga Hannun 'Yan Kungiyar Boko Haram A Yayin Da Suka Yi Masu kwanton bauna a babbar kasuwar shanu a Gwai Mainari kusa da Minok a jahar Borno  
3

Mota Kirar Hilux Makare Da Galan Galan Cike Da Man Fetur Da Sojojin Najeriya Suka Kwace Daga Hannun 'Yan Kungiyar Boko Haram A Gwai Mainari Kusa Da Minok A Jahar Borno Yau Da Safe  
4

Domin Kari

XS
SM
MD
LG