Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sojojin Venezuela Sun Toshe hanyar Shugowa Da Kayayakin Agaji

Amurka ta yi alkawarin taimakon agajin dala miliyan 20 ga Venezuela, ciki har da abinci da ake bukata sosai da kuma magunguna, amma shugaba Nicolas Maduro ya watsi da taimakon.

Photo: Reuters

XS
SM
MD
LG