Accessibility links

VOA60 AFIRKA: SOUTH OF SUDAN 'Yan Sanda Sun Harba Gurnati da Harsasan Roba a Tsakiyar Johannesburg Domin Tarwatsa Dalibai Da Ke Zanga-Zanga


South Africa: ‘Yan Sanda sun harba gurnati da harsasan roba a tsakiyar Johannesburg domin tarwatsa dalibai da ke zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da shirin kara kudin makaranta.

XS
SM
MD
LG