Accessibility links

VOA60 DUNIYA: USA Mutumin Da Ake Zargi Da Hanu a Harin Bama-Bamai Da Aka Kai a New York a Ranar Asabar, Ya Shiga Hanun ‘Yan Sanda


Mutumin da ake zargi da hanu a harin bama-bamai da aka kai a New York da New Jersey a ranar Asabar, ya shiga hanun ‘yan sanda, inda rahotanni suka nuna cewa an yi musayar wuta.

XS
SM
MD
LG