Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sudan: An Kaddamar Da Shirin Raba Mukamai a Gwamnatin Wucin Gadi

Ana fatan, kwana guda bayan rattaba hannun, za a ayyana majalisar mulkin gwamnatin ta wucin gadi, wacce za ta tafiyar da ragamar mulkin kasar har na tsawon shekaru uku.

Wasu masu zanga zanga a birnin Khartoum na Sudan dauke da tutocin kasar, ranar 1 Agusta, 2019. Photo: Reuters

Ana fatan, kwana guda bayan rattaba hannun, za a ayyana majalisar mulkin gwamnatin ta wucin gadi, wacce za ta tafiyar da ragamar mulkin kasar har na tsawon shekaru uku.

XS
SM
MD
LG