Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Shugaba Abdel-Fattah el-Sisi na Masar

Ta'addanci: Bam Ya Hallaka Wani Dansanda a Masar

Yayin da Kubdawan kasar Masar ke harmar harkokin ibadarsu daga gobe Litini, wani bam ya tashi yayin da ake kokarin kwance shi daura da wata majami'ar Kubdawan ya hallaka wani dan sanda, baya ga wadanda ya raunata.

Shugaba Abdel-Fattah el-Sisi na Masar Photo: AP

XS
SM
MD
LG