Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tambarorin Jam'iyyu


Lema, alamar PDP.

Yanzu saura 'yan makonni a soma zabukan Najeriya to ko jama'a sun san tambarorin jam'iyyun?

Wakilin Muryar Amurka dake jihar Oyo ya zagaya cikin jama'a ya tambayesu ko sun san tambarorin jam'iyyun da zasu shiga zabukan watan gobe.

Mutane da dama basu san tambarorin fiye da uku ba cikin jam'iyyu goma sha hudu da suka shiga takarar. Tambarorin da aka fi sani su ne na jam'iyyun PDP da APC da AP ko Accord Party. Lema ita ce alamar PDP. Ita kuma APC nata alamar itace tsintsiya kana AP kuma nata dan yatsa ne.

Bisa ga alamu wasu da dama basu damu da alamun jam'iyyu ba illa wadda zasu jefawa kuri'arsu.

Ga karin bayani.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:23 0:00

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne - Dayyabu Lawal Bala
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:52 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Bikin Lasar Gishiri

Yadda Aka Yi Bikin Lasar Gishiri A Jamhuriyar Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:32 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG