Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Amsoshin Tambayoyi kan Tarihi, Yanayi, Ka'ida, Illa da kuma Fa'idar Sojojin Haya


Tambayoyi da Amsoshi Kan Sojojin Haya

Yau za a ji amsoshin da aka bai wa wasu masu sauraronmu da su ka yi tambayoyi kamar haka:

Assalama alaikum Sashin Hausa na Muryar Amurka; da fatan ku na lafiya. Don Allah a tambaya ma na masana tsaro:

1. Shin wai ko mene ne tasirin dauko sojojin haya daga wata kasa zuwa wata kasa domin samar da tsaro tare da yakar ‘yan ta’adda?

2. Anya! Ba bai wa wasu ne sirrin ka saba?

3. Anya! Ba gazawa ce ga ka saba?

4. Sannan wace kasa ce ke samar da ire iren wadannan sojojin hayar?

5. Sannan a wace kasa ce a duniya sojojin haya su ka taba samar da zaman lafiya?

Masu tambaya: Kwamrad Murtala Abubakar Sokoto da Hassan Muhammad Binanci Sokoto da kuma Kabiru Abubakar Bulanyaki Sharari, jihar Sokoto.

Ga jerin amsoshin da babban wakilin Muryar Amurka a bangaren tsaro, Hassan Maina Kaina ya samo daga Group Captain Sadik Garba Shehu (murabus). Na bar ku da Hassan:

please wait

No media source currently available

0:00 0:12:18 0:00


XS
SM
MD
LG