Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tankar Mai Ta Kashe Mutum 57 a Tanzania

A kasashe masu tasowa, jama'a kan dunguma wajen diban mai a duk lokacin da motar dakon mai ta fadi.

Wasu tankokin man fetur Photo: AP

A kasashe masu tasowa, jama'a kan dunguma wajen diban mai a duk lokacin da motar dakon mai ta fadi.

XS
SM
MD
LG