Muryar Amurka ta shiryawa mata wani taro na musamman don tattaunawa kan lamuran rayuwa na yau da kullum, da suka shafi siyasa da kiwon lafiya da da harkokin ilimi. Wanda ma'aikaciyar Sashen Hausa Alheri Grace Abdu ta jagoranta.
Muryar Amurka ta shiryawa mata wani taro na musamman don tattaunawa kan lamuran rayuwa na yau da kullum.
Facebook Forum