Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Taron Shugabannin Kasashen Sahel Biyar A Yamai, Nijar

Yau kasashen yankin Sahel Biyar Suka soma taro a birnin Yamai babban birnin Jamhuriyar Nijar.

Kasashen Sahel biyar da suka hada da Mauritania da Mali, da Burkina Faso da Chad da Nijar suka bude taro a Yamai babban birnin Jamhuriyar Nijar. Taron zai tattauna matsalar tsaro, tattalin arziki, zamantakewa da dai sauransu.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG