Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Taron 'Yan Jam’iyyar Adawa Modem Lumuna Ta Jamhuriyyar Nijar A Amurka

Tawagar 'yan jam’iyyar adawa ta Moden Lumana a Jamhuriyar Nijar, wadda shugaban ‘yan adawa Hama Amadou, da ke gudun hijra ke jagoranta, sun gudanar da wani taro a birnin New York da ke nan Amurka, inda magoya bayan jam'iyyar mazauna Amurka suka halarci taron.

Domin Kari

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG