Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tashin Hankali a Garin Ferguson a Jihar Missouri, 25 ga Nuwamba 2014

Garin Missouri, dake yamma ta tsakiya, a Amurka, ya gamu da tarzomar jama'a, mai tsanani, bayan da masu yanke hukunci kan kisan da dan sanda Darren Wilson, wanda yake farar fata ne ya yiwa Michael Brown, bakar fata, suka ka ce dan sandan bai yi laifi ba, kisan da ya jawo zanga-zanga a garuruwa da dama a Amurka.

0

Domin Kari

XS
SM
MD
LG