Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tasirin Matsalar Sauyin Yanayi A Nahiyar Afirka


Tasirin Matsalar Sauyin Yanayi A Nahiyar Afirka
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:32 0:00

Wani fim da aka hada game da yadda tasirin sauyin yanayi yake a nahiyar Afirka, ya kasance wani babban abin bajinta a bikin fina-finan Faransa na shekara-shekara a birnin Los Angeles dake Amurka.

XS
SM
MD
LG