Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ra’ayoyin ‘Yan Najeriya Maniyyata Hajji Bayan Da Saudiyya Ta Bude Kofarta


Ra’ayoyin ‘Yan Najeriya Maniyyata Hajji Bayan Da Saudiyya Ta Bude Kofarta
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:16 0:00

Bayan kusan shekara biyu maniyayyata aikin Hajji daga kasashen duniya ba su samu damar sauke farali a Saudiya ba sakamakon annobar coronavirus, a bana hukumomin Saudiyar sun amincewa kasashen duniya su tura alhazansu.

Bayan kusan shekara biyu maniyayyata aikin Hajji daga kasashen duniya ba su samu damar sauke farali a Saudiya ba sakamakon annobar coronavirus, a bana hukumomin Saudiyar sun amincewa kasashen duniya su tura alhazansu. Hakan dai ya biyo bayan matakai da aka dauka ne da suka hada da allurar rigakafin coronavirus din. Baraka Bashir ta hada mana wannan rahoto a game da ra’ayoyin wasu maniyyata daga Kano.
XS
SM
MD
LG