Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: A ranar farko Shugaba Trump ya sanya hannu kan wasu takardun umurni-Executive Orders, ya warware matakai 78 na gwamnatin Biden


TASKAR VOA: A ranar farko Shugaba Trump ya sanya hannu kan wasu takardun umurni-Executive Orders, ya warware matakai 78 na gwamnatin Biden

No media source currently available

Batun aure tsakanin masu jinsi iri daya, kawo karshen ba da shaidar kasa ga jariran da iyayensu ba ‘yan kasa ba, da kuma tasa keyar bakin haure fita daga Amurka ya janyo ce-ce-ku-ce daga kungiyoyi da yarjejeniyoyi na kasa da kasa, wasu rahotanni

​
XS
SM
MD
LG