Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Abin Da Ya Kamata A Yi Da Mayakan Boko Haram Da Ke Mika Wuya - Farfesa Khalifa Dikwa

TASKAR VOA: Abin Da Ya Kamata A Yi Da Mayakan Boko Haram Da Ke Mika Wuya - Farfesa Khalifa Dikwa
please wait

No media source currently available

0:00 0:30:04 0:00

A Najeriya, har yanzu ana ci gaba da tsokaci dangane da yadda mayakan Boko Haram ke mika wuya yayin da dakarun kasar ke ikirarin samun galaba akan mayakan.

XS
SM
MD
LG