Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Annobar COVID-19 Ta Baiwa Wasu Shugabannin Arewacin Najeriya Damar Cimma Burinsu Na Kawo Karshen Almajiranci

TASKAR VOA: Annobar COVID-19 Ta Baiwa Wasu Shugabannin Arewacin Najeriya Damar Cimma Burinsu Na Kawo Karshen Almajiranci
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:10 0:00

Tun bayan bullar cutar, wasu jihohi sun ta mayar da Almajirai jihohinsu na asali, inda wasu ke cewa karshen tsarin ne yazo. Sai dai gwamman jihar Yobe, Mai Mala Buni ya shaidawa Muryar Amurka cewa jihar ba ta goyon bayan tasa keyar almajiran.

XS
SM
MD
LG