Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: gwamnatin shugaba Trump za ta taimakawa shugabannin nahiyar magance matsalar tsaro da cin hanci da rashawa

TASKAR VOA: gwamnatin shugaba Trump za ta taimakawa shugabannin nahiyar magance matsalar tsaro da cin hanci da rashawa
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:48 0:00

A makon da ya gabata ne Sakataren harkokin wajen Amurka Mike Pompeo ya kai ziyara nahiyar Afrika don tattaunawa kan yadda gwamnatin shugaba Trump za ta taimakawa shugabannin nahiyar magance matsalar tsaro da cin hanci da rashawa.

XS
SM
MD
LG