Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta gurfanar da wasu bata gari da ta kama, wadanda suka aikata laifuka daban-daban. Kazalika, rundunar ta kama wasu ‘yan sa kai na civilian JTF da ake zargi da kashe wani malamin makaranta a Maiduguri. Ga Hussaina Muhammed dauke da rahoton da sauran rahotanni