Sarkin Zazzau Mai Martaba Ahmad Nuhu Bamalli da ke jihar Kadunan Najeriya, ya cika shekara daya akan karagar mulki inda yayin bikin, ya yi kira ga jama’a da su ci gaba da taimakawa hukuma wajen yaki da matsalar tsaro da ta addabi wasu sassan kasar kamar yadda za ku gani a wannan rahoto da Sani Shu'aibu Malumfashi ya hada.
TASKARVOA: Yadda Aka Yi Bikin Cikar Sarkin Zazzau Shekara Daya Akan Karagar Mulki
Zangon shirye-shirye
-
Satumba 23, 2023
Yi Wa Shugabanni Addu’a Shi Ne Zai Hana Su Lalacewa - Gawuna
-
Agusta 03, 2023
Zanga-zangar Lumana Ta Kungiyar NLC a Abuja