Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tanzania Ta yi Bikin Samun 'Yancin Kai Ta Hanyar Tsabtace Kasar

Shugaban Kasar Tanzania John Magufuli ya jagoranci wani aikin tsaftacen kasar a bikin tunawa da ranar samun 'yancin kai karo na 54, jami'an Gwamnati da tsohon shugaban kasa Jakaya Kikwete suma sun fito sun hadu da jama'ar gari wajen tsabtace muhalinsu.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG